Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka sai ta sheƙa a guje zuwa wurin mijinta, ta faɗa masa, “Ga mutumin da ya zo wurina ran nan, ya sāke zuwa.”

L. Mah 13

L. Mah 13:1-15-16