Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan suka gangara kuma, suka yaƙi Kan'aniyawan da suke zaune a ƙasar tudu, da Negeb, da filayen kwari.

L. Mah 1

L. Mah 1:4-10