Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma tafi su yaƙi Kan'aniyawan da suke zaune a Hebron wadda a dā ake kira Kiriyat-arba. Suka kashe Sheshai, da Ahiman, da Talmai.

L. Mah 1

L. Mah 1:6-20