Littafi Mai Tsarki

L. Fir 8:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin kwandon abinci marar yistin da yake a gaban Ubangiji, ya ɗauki waina guda marar yisti, da waina guda da aka yi da mai, da ƙosai guda. Sai ya ɗibiya su a bisa kitsen da cinyar dama.

L. Fir 8

L. Fir 8:22-29