Littafi Mai Tsarki

L. Fir 6:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a shirya shi da mai a kwanon tuya. A kwaɓa shi sosai, a toya shi dunƙule dunƙule kamar hadaya ta gari, sa'an nan a kawo shi a miƙa shi don ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.

L. Fir 6

L. Fir 6:19-25