Littafi Mai Tsarki

L. Fir 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin keɓe firist, wato, zuriyar Haruna. A ranar da za a keɓe shi zai kawo humushin garwar gari mai laushi (kamar yadda akan kawo na hadaya ta gari), za a miƙa rabinsa da safe, rabin kuma da maraice.

L. Fir 6

L. Fir 6:17-23