Littafi Mai Tsarki

L. Fir 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutum zai kawo hadayarsa ta salama daga garken shanu, sai ya kawo mace ko namiji marar lahani ga Ubangiji.

L. Fir 3

L. Fir 3:1-6