Littafi Mai Tsarki

L. Fir 24:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a ajiye ta a gaban labulen shaida a alfarwa ta sujada. Kullum Haruna zai riƙa lura da ita daga maraice har safiya a gaban Ubangiji. Wannan zai zama muku farilla har abada a dukan zamananku.

L. Fir 24

L. Fir 24:1-10