Littafi Mai Tsarki

L. Fir 23:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta goma sha biyar ga watan bakwai, bayan da sun gama tattara amfanin gonakinsu, sai su yi idi ga Ubangiji har kwana bakwai. Rana ta fari, da rana ta takwas za su zama muhimman ranakun hutawa.

L. Fir 23

L. Fir 23:38-41