Littafi Mai Tsarki

L. Fir 23:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan idodi ƙari ne a kan lokatan sujada da aka saba, hadayun kuma ƙari ne a kan kyautan da aka saba bayarwa, kamar su hadaya don cika wa'adi, da hadaya ta yardar rai da suke bayarwa ga Ubangiji.

L. Fir 23

L. Fir 23:35-44