Littafi Mai Tsarki

L. Fir 23:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka girbe amfanin gonakinsu, ba za su girbe har da gyaffan gonakinsu ba, ba kuma za su yi kalar amfanin gonakinsu ba. Za su bar wa matalauta da baƙi. Shi ne Ubangiji Allahnsu.

L. Fir 23

L. Fir 23:19-30