Littafi Mai Tsarki

L. Fir 23:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar fa za su yi shela don a yi muhimmin taro. Ba za su yi aiki mai wuya ba. Wannan doka ce gare su har abada a inda suke duka.

L. Fir 23

L. Fir 23:16-29