Littafi Mai Tsarki

L. Fir 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka kawo hadaya ta gari da aka toya cikin tanda, sai a yi shi da gari mai laushi marar yisti kwaɓaɓɓe da mai, a shafa masa mai, a toya, ko kuwa a soya ƙosai.

L. Fir 2

L. Fir 2:1-11