Littafi Mai Tsarki

L. Fir 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ragowar garin hadayar kuwa, zai zama na Haruna da 'ya'yansa maza, gama hadaya ce ta ƙonawa mafi tsarki ga Ubangiji.

L. Fir 2

L. Fir 2:1-10