Littafi Mai Tsarki

L. Fir 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai zuba turaren a wuta a gaban Ubangiji, domin hayaƙi ya tunnuke ya rufe murfi wanda yake a kan akwatin alkawari, don kada ya mutu.

L. Fir 16

L. Fir 16:5-20