Littafi Mai Tsarki

L. Fir 16:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai ɗauki faranti cike da garwashin wuta daga bagaden da yake a gaban Ubangiji, ya kuma cika hannunsa biyu da turare mai ƙanshi, ya shigar da shi bayan labulen.

L. Fir 16

L. Fir 16:5-21