Littafi Mai Tsarki

L. Fir 14:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran man kuma da ya ragu cikin tafin hannunsa, firist ɗin zai shafa a kan wanda za a tsarkake. Firist zai yi kafara dominsa gaban Ubangiji.

L. Fir 14

L. Fir 14:12-26