Littafi Mai Tsarki

L. Fir 14:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran man da ya ragu a tafin hannunsa, sai ya shafa shi a leɓatun kunnen dama na wanda za a tsarkake, da bisa babban yatsan hannunsa na dama, da na ƙafar dama. Wato, za a shafa man a inda aka shafa jinin hadaya don laifin.

L. Fir 14

L. Fir 14:9-24