Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai ƙone rigar, ko tariyar zaren, ko waɗari na ulu ko na lilin, ko abin da dai aka yi da fata wanda yake da cutar, gama muguwar kuturta ce.

L. Fir 13

L. Fir 13:46-54