Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ɗin zai dudduba cutar da take a fatar jikin mutumin. Idan gashin da yake wurin cutar ya rikiɗa ya zama fari, zurfin cutar kuma ya zarce fatar jikinsa, wannan cuta kuturta ce. Firist ɗin da ya dudduba shi zai hurta, cewa, mutumin marar tsarki ne.

L. Fir 13

L. Fir 13:1-4