Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan firist ya dudduba shi ya ga gashin wurin bai yi fari ba, zurfin ƙurjin kuma bai zarce fatar ba, amma ya dushe, sai firist ɗin ya kulle shi kwana bakwai.

L. Fir 13

L. Fir 13:18-25