Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist zai dudduba shi, idan zurfin kumburin ko tabon rikiɗa fari, sai firist ya hurta, cewa, mutumin marar tsarki ne, cutar kuturta ce ta faso a ƙurjin.

L. Fir 13

L. Fir 13:14-26