Littafi Mai Tsarki

L. Fir 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mai hadayar zai wanke kayan ciki da ƙafafu da ruwa, sa'an nan firist ya miƙa duka, ya ƙone a bisa bagaden, gama hadaya ce ta ƙonawa mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

L. Fir 1

L. Fir 1:8-15