Littafi Mai Tsarki

L. Fir 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai hadayar kuma zai yanyanka shi gunduwa-gunduwa, da kansa, da kitsensa. Firist zai jera su a bisa itacen da yake cikin wutar da take a bagaden.

L. Fir 1

L. Fir 1:10-17