Littafi Mai Tsarki

K. Mag 30:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa ya taɓa hawa cikin Sama ya sauko?Wa ya taɓa kama iska cikin tafin hannunsa?Wa ya taɓa ƙunshe ruwa cikin rigarsa?Wa kuma ya kafa iyakar duniya?Ina sunansa, ina kuma sunan ɗansa?Hakika ka sani!

K. Mag 30

K. Mag 30:3-14