Littafi Mai Tsarki

K. Mag 26:18-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum wanda yakan ruɗi maƙwabcinsa sa'an nan ya ce, wasa yake yi kawai, yana kama da mahaukaci wanda yake wasa da wuta, da kibau, da mutuwa.

K. Mag 26

K. Mag 26:9-27