Littafi Mai Tsarki

K. Mag 26:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin da ya tsoma baki cikin jayayyar da ba ta shafe shi ba sa'ad da yake wucewa, yana kama da mutum wanda yake kama kare a kunne.

K. Mag 26

K. Mag 26:7-27