Littafi Mai Tsarki

K. Mag 23:26-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

26. Ɗana ka mai da hankali sosai, irin zamana ya zamar maka kyakkyawan misali.

27. Karuwa, da mata mazinata, tarkon mutuwa ne su.

28. Sukan laɓe su jira ka kamar mafasa, suna sa mutane da yawa su zama marasa aminci.