Littafi Mai Tsarki

K. Mag 23:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa ake yi wa kaito? Wa yake da baƙin ciki? Wane ne mafaɗaci? Wa yake yin gunaguni? Wa yake da raunuka ba dalili? Wa yake da jan ido?

K. Mag 23

K. Mag 23:19-30