Littafi Mai Tsarki

K. Mag 1:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kasa kunne lokacin da nake tsauta muku, zan ba ku shawara mai kyau, mu yi tarayya cikin ilimina.

K. Mag 1

K. Mag 1:22-28