Littafi Mai Tsarki

Fit 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya miƙa sandansa sama, Ubangiji kuwa ya aiko da tsawa da ƙanƙara, wuta kuwa ta bi ƙasar. Ubangiji ya sa aka yi ƙanƙara a bisa ƙasar Masar.

Fit 9

Fit 9:14-31