Littafi Mai Tsarki

Fit 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Miƙa hannunka sama don a yi ƙanƙara a bisa mutum da dabba da bisa dukan itatuwan saura a dukan ƙasar Masar.”

Fit 9

Fit 9:13-23