Littafi Mai Tsarki

Fit 8:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana fa zan keɓe ƙasar Goshen inda jama'ata suke don kada ƙudaje su taɓa wurin, ta haka ne za ka sani ni Ubangiji ina nan a duniya.

Fit 8

Fit 8:18-27