Littafi Mai Tsarki

Fit 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan Fir'auna ya ce muku, ‘Aikata waɗansu al'ajabai don ku nuna isarku,’ sai ka faɗa wa Haruna ya ɗauki sandansa, ya jefa shi ƙasa a gaban Fir'auna. Sandan kuwa zai zama maciji.”

Fit 7

Fit 7:6-13