Littafi Mai Tsarki

Fit 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa da Haruna suka tafi wurin Fir'auna, suka yi yadda Ubangiji ya umarce su. Haruna ya jefa sandansa a gaban Fir'auna. Da sandan ya fāɗi, sai ya zama maciji.

Fit 7

Fit 7:9-18