Littafi Mai Tsarki

Fit 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya yi magana da Musa da Haruna, su tafi wurin Isra'ilawa da wurin Fir'auna, Sarkin Masar, su ba su umarni, su kuma fito da Isra'ilawa daga cikin ƙasar Masar.

Fit 6

Fit 6:8-14