Littafi Mai Tsarki

Fit 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Musa ya amsa wa Ubangiji ya ce, “Duba, tun da yake Isra'ilawa ba su kasa kunne gare ni ba, yaya Fir'auna zai kasa kunne gare ni, ni mutum mai nauyin baki?”

Fit 6

Fit 6:3-20