Littafi Mai Tsarki

Fit 40:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka ɗauki man keɓewa, ka shafa wa alfarwa da dukan abin da yake cikinta, domin ka tsarkake ta da kayayyakinta duka, za ta kuwa zama tsarkakakkiya.

Fit 40

Fit 40:3-16