Littafi Mai Tsarki

Fit 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya faɗa wa Musa a Madayana, ya koma Masar, gama dukan waɗanda suke neman ransa sun rasu.

Fit 4

Fit 4:13-26