Littafi Mai Tsarki

Fit 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya koma wurin Yetro, surukinsa, ya ce masa, “Ina roƙonka, ka bar ni in koma wurin 'yan'uwana a Masar, in ga ko a raye suke har yanzu.”Sai Yetro ya ce wa Musa, “Ka tafi lafiya.”

Fit 4

Fit 4:10-27