Littafi Mai Tsarki

Fit 39:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gwanin masaƙi ya saƙa abin ɗamarar falmaran. Da irin kayan da aka saƙa falmaran ne aka saƙa abin ɗamarar, wato da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da zaren lallausan lilin kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.

Fit 39

Fit 39:3-10