Littafi Mai Tsarki

Fit 39:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi wa firistoci tufafi masu kyau na shuɗi, da na shunayya, da na mulufi, domin yin aiki a Wuri Mai Tsarki. Suka yi wa Haruna tsarkakan tufafi kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.

Fit 39

Fit 39:1-6