Littafi Mai Tsarki

Fit 37:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi alkuki da zinariya tsantsa. An yi gindinsa da gorar jikinsa da ƙerarriyar zinariya. Ƙoƙunan alkukin da mahaɗansa, da furanninsa, a haɗe aka yi su da alkukin.

Fit 37

Fit 37:10-18