Littafi Mai Tsarki

Fit 37:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi kayan teburin da zinariya tsantsa, wato farantansa, da kwanonin tuya, da kwanoninsa, da butoci domin yin hadaya ta sha.

Fit 37

Fit 37:6-26