Littafi Mai Tsarki

Fit 33:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk sa'ad da Musa ya tafi wurin alfarwar, jama'a duka sukan tashi tsaye, kowa ya tsaya a ƙofar alfarwarsa, ya kallaci Musa, har ya shiga alfarwar.

Fit 33

Fit 33:1-18