Littafi Mai Tsarki

Fit 33:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya ɗauki alfarwa, ya kafa ta a bayan zango, nesa da zango. Ya kuwa sa mata suna, Alfarwa ta Sujada. Duk wanda yake neman Ubangiji, sai ya tafi alfarwa ta sujada, wanda yake a bayan zango.

Fit 33

Fit 33:4-17