Littafi Mai Tsarki

Fit 33:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka Ubangiji ya riƙa yin magana da Musa baki da baki, kamar yadda mutum yakan yi magana da amininsa. Sa'ad da Musa ya koma cikin zango kuma, baransa, Joshuwa, ɗan Num, saurayi, ba zai fita daga cikin alfarwar ba.

Fit 33

Fit 33:6-14