Littafi Mai Tsarki

Fit 33:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da jama'a suka ga al'amudin girgijen nan na tsaye a ƙofar alfarwar, sai jama'ar duka su tashi su yi sujada, kowa a ƙofar alfarwarsa.

Fit 33

Fit 33:7-16