Littafi Mai Tsarki

Fit 32:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ɗauki siffar ɗan maraƙin da suka yi, ya ƙone ta, ya niƙe, ta zama gari, ya barbaɗa a ruwa, ya sa Isra'ilawa su sha.

Fit 32

Fit 32:10-30