Littafi Mai Tsarki

Fit 32:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana kusato zango, sai ya ga siffar ɗan maraƙi, mutane na ta rawa. Musa kuwa ya harzuƙa, ya watsar da allunan da suke hannunsa a gindin dutsen, suka farfashe.

Fit 32

Fit 32:15-28